Saturday 26 December 2015

SAI DAI YESU LYRICS BY DABS

Sai Dai Yesu Lyrics By Dabs
   SAI DA YESU
Wa zai ji kukana
wa zai zo wurina
Wa zai share hawaye
na ban sani ba Wa zai ji murana,

wa zaya zo wurina
Wa zai share hawaye na Wane zai zo,
wane zai ji ni Yaya zai zo
Wane zai ji yaya zai zo Begena
na cikin sunan ubangiji

Chorus
Salama na sai dai yesu
Jin dadina sai dai yesu
Kwanciyar raina sai dai yesu
Ba abinda zai rabani da ubangiji
waye zai share hawayena
ina jira ooh ooh Wane zai ji
muryana oh oh oh hawaye
na Wane zai ji wane zai zo
Yaya zai zo ban sani ba
Wane zai ji wane zai zo
Begena na cikin sunan ubangiji

No comments:

Post a Comment