Saturday 26 December 2015

KAUNA LYRICS

Kauna lyrics
KAUNA

Kai ne mai share hawaye Kai ne mai bada kwanchenyan rai
(Masoyina in babu kai babu rai) 2x

(Wani irin kauna ne wannan) 2x
Ka bani ceto da rai har’abada Yanzu ina da bege na sami hutawa 2x

Kai ne mai bani salama… Kai ne mai bani lafiya…… Kai ne mai bani arziki… Kai ne mai bani taimako (Masoyina in babu kai babu rai) 2x
(Kaunar ka babu iyaka) 2x


No comments:

Post a Comment